SAMU CHAPTER 3 SAMU CHAPTER 3 Anan na ajiye kan dinning na wuce na koma daki nayi kwanciya ta. Wani zuciyan yace kar na sake na fara daukar wannan salon iskanci Wani yace min to me zakiyi musu in ba dai takaici kike nema makan ki ba ki barsa zai gaji ai ko giya ne komin karfin sa dole ka ya sake sa wata rana .. A hakan Har nayi bacci na bai shigo ba.. Yau da safen ma ko kula ni baiyi ba ya fice.. Alhamdullhi, yau kam kwana uku ya kare tun da ya tarkata ya koma dakin ta ban sake ganin idon sa ba sai da ya dawo daga office around 6.30 na yamma.. Nan ne na lura da wani abun mamaki, ni dai tun jiya nake ganin ta da wani riga da skirt na atamfa shine kuma ajikin ta har yanzu bata sauya ba, sai dai bata daura dankwali ba ta fito daga daki ta same sa har yayi wanka yayi isha’i. anan yayi zaman sa akan dinning shiru ba ajera komai ba data zo saita zauna gaban sa sai yauqi take ba har Ya gaji ya tambayar ina abincin sa? Tace Abinci kuma desire??? Uhmm wallhy bana jin dadi shiyasa ban yi ba .. What? Me kike n…