SAWUN BARAWO CHAPTER 10

SAWUN BARAWO CHAPTER 10
SAWUN BARAWO CHAPTER 10 “Hey… Hey, will you please calm yourself down and listen to me.” Bilal din yai hanzarin katse shi daga makarar da safwan din yai masa. Maimakon ya sake shi, sai sake matsar shi da yayi zuwa jikin nasa, har yanzu kuma jikin nasa bai fasa rawa ba. “Buddy stop playing with my intelligence and explain the whole damn thing…. “ “Oh my God, toh da shak’ar d kaiman zanji ko kuwa da makurenin d kayi? A hakanne zan maka bayani?” Sakin shi yayi yana mai maida numfashi, kana a hankali yace “Please tells me what i don’t really know.” Hararsa Bilal din yayi, ba tare da ya sake furta komi ba kurum ya zari keys din mota yayi hanyar waje da sauri, ko kafin kace me shima Safwan din ya mara masa baya a sittin. Zaman Bilal din cikin motar yayi daidai da bude kofar dayan side din da Safwan din yayi shima ya zauna, lokaci guda yana maida numfashin gudun da yayi Jjn shiru Bilal din yaki tada motar ya sashi waigowa yaji ba’asi, amma kalar kallon da Bilal din ke sakar mashi ya snya shi kallon …