WANI AURE CHAPTER 32

WANI AURE CHAPTER 32
WANI AURE  CHAPTER 32 A matukar haukace ummi tayi kan zeeent Tana jijjigata tana kuka tana kiran sunanta zeenat …..zeenat ki tashi dan girman Allah ki tashi kar ki min hk kar ki mutu kibarni ….idan wani Abu yasameki bazan taba yafewa kaina ba nice sanadin komai ni najawo miki duk wannan wahalar da maseefar please zeenat….  shima deeni a zabura ya mike tsaye yayo kanta yana girgizata da wani irin sauri yaje ya dauko ruwa yashiga tsiyaya mata Amman still ko motsi batayi ba hankalinsa yayi mugu mugun tashi fiyye da tunani me karatu. sunanta kawai yake Kira yana girgiza kumatunta hatta haidar da Anan kuka suke sosai banda junior dake zaune yana kallonsu yana sheshekar kukan dayaci.  hannuta haidar da Anan suka rike suna kiran sunanta aunci aunci ki ta chaci ki chaci aunty dady yace ki chaci deeni ya tallabota agigice ya rungumeta jikinshi yana kiran sunanta gabadaya ya rikice yarasa yadda zaiyi . da inda zai nufa daita kawai ya cicibeta ya nufi dakinsa daita ummi da yaran na biye dashi abaya …