WANI AURE CHAPTER 30 WANI AURE CHAPTER 30 Ki Ki daina furta kalmar mutuwa nan nablah addu’a kawai shine mafuta . zeenat wacce gabadaya tagama rudewa sbd ganin halin da nablah take ciki tasoma zariya a dakin tana Kai kawo da furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun. A rude ummi tace kamamin ita zeenat mukaita dakin kasa . + Zeenat dake tsintitin acikin dakin takaraso da sauri . Takai hannuta jikin nablah ita da ummi zasu kamata. nablah tayi saurin girgiza kanta tana dukan Tear’s da tafin hannunta . kibari akai ki dakin kasa nablah zai fi sauki akan nan din. uhmmmm ummi uhmmmm takasa cewa komai sai uhmmmm da murkususu ciwo . take wani irin gumi me zafi shiga tsaftsafo mata takoina jikinta. Jikinta ke wani irin kirma Dan azabar radadin ciwo. ta dinga cizan lip’s dinta da karfi tsabar tashin hankali . kuka take da idanunta tana kokarin kamo hannu ummi ‘aiko Allah yabata sa’a ta damke hannun ummi ‘cikin nata da karfi tsiya . nishi take hankali sbd numfashinta dake sizing yana dawo . zeenat dibo min …