WANI AURE CHAPTER 29

WANI AURE CHAPTER 29
WANI AURE CHAPTER 29 Kanta ta dago ta kalleshi taga duk ya birkice ya fita haiyacinsa ta hadiye abinda taji ya tasomata ya tsaya mata a kirji. sannan ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tace eh gidansu nace direba yakaita taga iyayenta kmr yadda nayi mata alkwarin .Amman ummi Na dauka sai xuwa wani lokaci zata tafi yasoma mgn muryasa cike da zafin zuciya haba first love yazaki bari yarinya ta tafi wannan hargitsartsiyar unguwar tasu me cike da dowatsu alhalin kinsa halin datake ciki yakarasa fadar mgr muryarsa kmr zaiyi kuka . Da kake wani fushin da daukar zabi akan yarinyar mutane . + diyata ce nablah ko taka? Yadda kake tunanin kana son “dan” dazata haifa maka . itama hk iyayenta suke sonta km suke bukatar ganinta kusa dasu dan hk kmr yadda nace maka nasa direba ya ka ita gida . ahankali jikinsa Yayi mugun sanyi zuciyarsa tashiga harbawa da sauri da sauri ya runtse rikitattun idanunshi gam yana jin Babu dadi acikin ranshi .. tare da kamo lips dinsa na kasa yasoma cizawa da karfi …