WANI AURE CHAPTER 28

WANI AURE CHAPTER 28
WANI AURE CHAPTER 28 Wanka tayi Zuciyarta cike da tunaninsa … + Ta fito fuskarta a d’aure tana ciccin magani, wanda kafin fitowarta oready deeni ya gama shirinsa tsab ita kad’ai yake jira ..muryasa a sanyaye yace Kin hanzarta fa yau zamu koma gida domin jirginsu first love Na gab da sauka.. Take taji Gabanta Yayi mugun faduwa hankalinta ya tashi matuka da jin abinda yace ,ahankali km zuciyarta tashiga harbawa da sauri da sauri . cike da sanyi jiki tasoma Shiryawa itama ‘cikin wata doguwar rigar redymedy zuciyarta Na sake narkewa akan tausayin kanta . “really my son ? “Off course my sweet first love sannan suka soma takowa ahankali  zuwa Inda jerin motocinsa ke jiran karasowarsu ….ummi tashi bayan wata hadaddeyar mota  range rober ta zauna yayinda deeni da madam dinsa suka shiga  byn wata motar daban ..dereba yaja ….. Zeenat na shiga ‘cikin motar ta zube jikin deeni tana narke masa ,”my hrt I really miss you …. Like kilode Yayi murmushin me kara masa kya sannan yace  “missing you  too my…