WANI AURE CHAPTER 27
WANI AURE CHAPTER 27 A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi ‘cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni ka zauna kada ,ka fama ciwonka ….dole Tasa ya koma ya zauna ba dan yaso ba. ” sai dan gudun abinda zai sameta idan ya matsa lallai sai yatashi da karfi kmr yadda yayi Niyya …yadda take kwance ajikinshi yasa yakara jin gabadaya notikan dake daure da jikinsa suna neman kwance masa da son fallasa abinda ke boye zuciyarsa wanda hkn km zai iya jawo afkuwar komai atsakaninsu batare daya shirya yin hkn ba ,kamo lips dinsa na kasa yayi yasoma ciccizawa ahankali ahankali. ,wani irin zazzafan shaukinta yake sake jin yana bin jini da “bargon jikinsa yana bayawa kowane part Na ruhinsa sako na musamman .. ahankali ya runtsa rikitattun idanunshi sanda yaji ta zare hannuwanta ajikinsa tana sakin numafashi da kyar tamkar me cutar asma . Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya suna aikin jujj…