WANI AURE CHAPTER 26 WANI AURE CHAPTER 26 ”Cikin wani irin shauki Na fitar hankali ya fixgota . ta fado saman fadadden kirjinsa me cike da yalwar gashi , hancinta ya sauka daidai inda yafi jin kamshin turarensa . Wanda tun sanda ta kabbarta sallah ya cire rigarsa da single dinsa. + lumshe shanyayyun idanunta tayi sbd dadin kamshin turarensa data Shaka me sanyi tada sha’awar diya mace. Yawo yashigayi da laulausar hannunshi a sansar jikinta yana aika mata da sakwanni salonsa masu gigita mutun . sosai yashiga romancing dinta batayi yunkurin dakatar dashi ba sbd zuwa lokaci itama tana so da km jin dadin irin abinda yake mata. fuskarta ya hade danashi ,idanunshi Na ‘cikin kwaryar idanunta , hancinsa Na gogan nata bakinsa daf danata suna fuskantar junansu, sosai yake busa mata hucin numfashinsa a fuskart tare da cire mata hijab din jikinta ya ajiye gefe. Gurin cire hijab din ma sai taba wasu wuraren dayasan tana jin dadi a duk sanda yayi hkn . Taja ajiye zuciya da kyar ta sauke. ” yawo Yashigayi da harshen…