WANI AURE CHAPTER 25 WANI AURE CHAPTER 25 Tun byn dawowar su Daga airport ,deeni ya shiga part dinsa bai sake yunkurin fitowa ba ,har zuwa sanda ummi takirasa ta sheida masa sun isa lfy . yana part dinsa kwance .. + Karfe daya daidai na daren ranar . “deeni zaune a tsakiyar makeken royal bed dinshi. bbu komai sanye ajikinshi sai boxes iya cinyarsa gashin jikin nan nasa masu matukar kyau da sheki suna nan kwance luf luf dasu abin sha’awar kowace cikakkiyar macce . , system ne, gabanshi yana aikin sarrafata ,ta hanyar tura sakwanni ta yanar gizo . , yayinda gefe daya km cup din coffee ne da flasks ajiye akan bed side dinsa , yana aiki yana korawa ahankali . Sosai ya dukufa akan abinda ke gabansa Kawai yaji yarinyar ta fado masa a rai… take gabansa ya yanke ya fadi rassss. Rassss. zuciyarsa tashiga harbawa da sauri da sauri . Cak ya dakata da tura sakwanni da yake . , ya zubawa system din ido kawai yana kallon rubutun dake rubuce ciki . “zuciyarsa ce tashiga aiyano masa kyawun surar jikin yarinyar da …