WANI AURE CHAPTER 23 WANI AURE CHAPTER 23 ‘sannu ahankali nablah ta dinga samun sauki sakamakon irin kulawar da ummi ke mata .. + Allah sarki ummi bawar Allah duk wani abu datasan ya dace tayiwa nablah ,amatsayinta Na Virgin wacce akayiwa shigar sauri . wanda ita kanta nablah batasan dalilin dayasa ummi take mata hankan ba . dan bakaramin kulawa ummi take bata ba dangane da aika aikan da DEENI yayi mata . dan yanzu bbu inda bata takawa da kafafunta . 2 Wanda hatta kb ba’a barshi a baya ba wajen zuwa duba nablah . Tare da kayan dubiya daidai karfinshi .Ya Mika mata ledar dayazo mata dashi may ruwan yellow da ratsin baki baki ajiki . ‘Ahankali’ nablah Tasa hannuta ta karba hade dayi masa godiya jin dadi. koda bata bude ledar ba idanunta sun gama gane mata abinda kB yazo mata dashi ,kankana ce da ayaba sai abarba a ‘cikin ledar. Yayinda hakan yayiwa nablah dadi Sosai har a ‘cikin zuciyarta, hakan km har ‘cikin ranta taji kb ya birgeta matuka. dan Haka ta sake sakin jikinta dashi sosa suna tashan hirars…