WANI AURE CHAPTER 21

WANI AURE CHAPTER 21
WANI AURE CHAPTER 21 Byn ta idar da sallah magariba,tana zaune akan praymat , tacigaba dayin lazimin daya zame mata jiki . + har sanda taji kiran sallar isha,i daga masallaci dake cikin gidan sannan ta mike ta gabatar da isha’i tayi addu’a sosai . abinda ke karasa ummi jin kaunar yarinyar nashiga ranta kennan, ita din mai yawan ibada ce ko kadan bata wasa da lokacin sallah. ahankali nablah ta mike tsaye tana nade praymat   . Gaban ya fadi rasssssss sakamakon yiyo sautin muryasa yana  yashigowa hade da sallama yayinda mdm  zeenat ke  biye dashi tamkar wata bindi. waje yasamu kusa da umminsa ya zauna yana zuba mata shagwaba tamkar wani  karamin yaro . gabadaya kamshin turarensa yaci koina dakin  ummi ta dago idanunta  ta kalleshi  da kyau  tana harararsa wanda kallo daya zakayiwa ummi  ” ka zagane  Hararar tsansar soyayyace irin  ta tsakanin uwa da “da” . Shima  kallon umminsa yake  yana  murmushi tare karyar da kai , ummi ta dubi Zeenat  kalli mijinki da kyau  sai Naga kmr ya  rami y…