RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 5 RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 5 HaJia babba ta tafa hannayenta blyu tana salati, Abbakar kafira ka auro ka kawo ta cikin gidan nan?wani mugun harara ya jefeta dashi, Hajia Ama tace yanzu daman baka da wayau, Abbakar ya dafe kanshl, Umma hajja tayi saurin miqewa ta ja hannun Raijana tayl waje da ita, sassan ta ta kaita ta shigar da Ita daklh, ta debo mata abinci ta mata alamun taci sbd bata iya turanci ba, Raijana tayi murmushi tace thank u, Umma hajja ta komo cikin babban parlo, Abbakar xube gaban babanshi, yace Baba ka yafe mun. bana son aikata sabo ne yasa na aureta, kuma musulma ce, ta rabu da mahaifanta saboda ni, baba idan na rabu da ita ban mata hallaci ba, na kuma ci amana, shlru ya glfta na wasu yan Iokkuta M. Zailani yace shikenan Allah ya maka Albarka, na yafe maka, amma daga yau ba wanda zai qara auren bare, kuma ni zan zaba ma kowannenku mataye da mazaje, yace nagode baba. Abbakar ya matsa gun mahaifiyansa Hajia Ama, yace Ama dan Allah ki yafe mun, tace bakomi Abbakar Allah ya b…