RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 4

RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 4
RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 4 lnallllahi wa Ina Ilaihir rajlun, shi ne abunda Musbahu ke maimaitawa. Hajjo kuwa don rudu kasa kuka tayi, Musbahu yayi qarfin halin kiran maqota don a suturceshi Cikin awa da be wuce daya aka kai Rabiu gidanshi na gaskia, kafin aka zo zaman makoki, Karime ta dan rude da farko amma daga baya sai ta gyagile wai Allah ke kama maqiyanta ta hanyar kashesu. Bayan Arbain Musbahu ya rungumi iyalan marigayi qaninshi, dukkansu ba wanda be zuwa makaranta banda Hassana da Hussaina. Bayan wata 5 Aishalle kince kina son muyi wata magana? Tace eh Mallam, daman wani abu na hango, yace me ke nan? Tace Me zai hana tunda Yaya Hajjo taga ma Takaba me zai hana ka aureta? Ina ganin ta hakan ne zaka fi kula da ita kuma ka riqe amanar da qaninka ya barma, ya tsura mata ido, dama Chan yayi wannan tunanin amma yana tsoron abun da zaije ya dawo shisa be gaya ma kowa ba, kaii amma Allah yayi ma Aishalle albarka Akwai ta da kalfin tunani, yace Aishalle kin tabbata wannan shawarar taki h…