RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 1

RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 1
RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 1 Tsaki Haneefa ta qara bugawa a karo na biyu, yanzu mu kullum haka zata dinga samu latti? Bilqeesu tace Alfah. inda sabo ai yaci ace mun saba, ta cika nawa, Hanifa tace wlh baxa ta sabu ba, bari mu dawo daga makaranta wlh mu samu Tsoho mu gaya mishi, lslahulkhair dake gefen su bata tanka musu ba, cikin damuwa Fadila tace Mallam Audi don Allah ka qara mata horn, kam Mallam Audi ya qara Horn suka hangota tana sauri cikin yanayinta na sanyi ta fada cikin mota qirar bus, Mallam Audi Ina kwana, ya amsa mata cikin murmushi, tace kayi haquri wlh banga Socks dina bane, yace ba komai shigo muyi ta tafia kar mu bata wani lokacin. Ya ja mota ya bar haraban wakeken gidan da ke qunshe da sashe sashe.. Kusa da lslahulkhair ta zauna gefenta Fadila ce riqe da keypoint tana karatu, Tace hey Sisters, sorry i kept u waiting, Fadila ta dago ta kalleta, cike da zolaya tace Allah ya nuna mana ranar da zamu dainajiran Maysah, kin cika nawa, tace wlh banga safata bane ta kalli lslah…