NAYI GUDUN GARA CHAPTER 31

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 31
NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 31 Da karfi yarinyar ke aikinta, yayinda da ta tuno maganarta da maigidan sai tai murmushi, duk sai ta dada kamewa saboda ta kauda duk wani zargi agun matansa har burinta ya cika. Shi’isa tama daina fitowa idan har ramadan yana nan, hakan ya sanya lad’ifa hankalinta ya dan kwanta. Wanda ita laila takanta take dan cikin na dan bata wahala, shi,isa duk ta ma kasa ankarewa da wasu abubuwan.  Wanda basu san cewa ramadan ya kanbi yarinyar da daddare ba yayi hire da ita duk da baya taba ta, duk da cewa tarin sha’awar yarinyar yakai mai intaha. Wanda yakeji kamar ya afkawa yarinyar musamman da shedan ke gefe yana dada kawata masa hansatu, amma kuma yakanji tsoron yin hakan , duk da cewa Allah ya halitto shi acikin mazaje masu yawan bukata sosai! Sai kuma ya tsani zina, masu yima addua yake musu. Ya gwammace ace yayi ta aure akan yayi zina. Sosai yake kokari a wajen nan. Musamman yakan tuno wani zamani daya wuce. Tun yana mai farkon shekaru.  Hajiyarsa kan bashi labari ka…