NAYI GUDUN GARA CHAPTER 18

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 18
NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 18 Laila har lokacin daya kama kusan ka’arfe 11 bata daura damarar bacci ba, kaikawo kawai take a tsakar falonta, tsabar kishin dake cinta arai, tsaki kawai take saki. Zama tai ta dafe kai domin tana bala’in kishin Ramadan, dan ayanda taga ya wani rikice akan ladifa, tasan dole ya manta da ita a wannan daren, runtse ido, tai sai ga hawaye.  Shaaaa Shi kuwa oga ramadan, sumbatu yake ta kwasa, dukya birkice sai sakar mata zafafan kalamai yake masu nauyi, saboda yaji shi a duniyar da yaji ta canja mai, kuma yaji bayi ita.  Bayan komai ya lafa. Yana gefenta sai kallonta yake, idonta a lumshe ko hannunta ba ta iya dagawa saboda tsabar gajiya. Rungumeta yayi tsam! Tsam! Ajikinsa, yana sakin ajiyar zuciya,sai shafa gashinta yake yana maijin wani irin nishadi. Tashi muyi wanka babyna,” ya fada mata adaidai kunnuwanta, tare da sakar mata kiss agefen kumatunta.  A lumshe ta bude idanuwanta tai murmushi, ta sanya hannunta ta shafi sajensa. “bacci na keji zaujina, sai da asuba…