MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 37 MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 37 Sumaila kauyan Sani ….. Cikin ikon Allah INdo taci gaba da kula da Ayman cikin d’an ilimin data samu. Sam bata barin aje mata yawo da d’ah a memakwan ta dingajin kunya sai Inna ce kejin kunyar dan sam bata bari taga an mai wani abun abubuwa take yi cikin dai-dai wayewarta da saninta. Zuwan su Hawwa dasu Haleematu uku a cikin sati biyu, duk sun kagara ta koma sabida ba karamin sonta suke yi ba. Maman su kuwa kullum sai tayi mata waya sun gaisa sannan ta tambayi Ayman. Sadeeq kuwa raba dare suke yi idan ya fara bugawa Fateema suka gama shan hirarsu sai ya buga mata itama susha hirar love din su. Ayman yana ta wayo kamanninsa dabanne dan sam baya kama da iyayensa kyakkyawa ne fari ga suma (lNdo dai ba gashi] gareta ba dan Fateema ta fita nesa ba kusa ba) gashi da son wasa dan haka yake shansa gurin Nafeesa da Shehu. Watansa daya da sati biyu ya dawo kano, sosai fateema tayi murna da ganinsa. Abba ne ya kirasa lokacin chuchu na gidan sam ya tsani yarinyar musamman…