MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33
MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 33 “Toh mezan ce maka? Kaga kaima Fateema ka fara aura, kuma ita kake so kafin ni. Toh nima ina sonka amma nafison marigayi dacta nima kaga AN  raba kar wani yaji haushin wani.” Fuskarta yakai dai-dai tata ya hade hancinsu guri d’aya yana rikE da hannunta yace. “No Humaira wannan ba magana bane haryanzu ke yarinya ce. ldan nace zan dinga nuna miki soyayyar Fateema a fili zaki sha wahala tunda kinga ina nuna mata itama zata fallasa nata. While ke kuma idan kika ce zaki fifita soyayyar twinnie a gurina babu abinda zanji sabida yadda muke dashi kuma baya raye bare ya dinga rama miki kamar yadda zamu yi nida Fateema a gabanki. So kidena kawo wannan abun a ranki yanzu ni zaki saka a cikin zuciyarki ba wani ba.” INdo tajuya baya tare da cewa.  “I love him tayaya zanki fada kawai dan ya mutu? Dama haka soyayya da amana take idan ka mutu a shafe babin rayuwarka? No gaskiya nayi mai alkawarin bazan manta da shiba har karshen rayuwa ta.”  Rintsa idanuwa Sadeeq yayi, sam Baiy…