MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 31

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 31
MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 31 “Wallahi ni dai baza ni ba, haba-haba dafa bakin kafa kace wai ba zakaje dani ba sabida ni banajin turanci, toh wallahi yasin yanzu dakaji na faraji ba zan bika ba Allah kuwa.”  “Idan nace kuma sai kinje fa ya zaki yi?!” “Ai karka ma fad’a dan ba binka zanyi ba, kaje ku tafl da Fateema.”  “Aisha…!”  Ya fad’a cikin gentle mood wanda yasa lNdo saurin kallonsa cikin ido hudu, hannunta ya janyo yana kallon fuskarta a fili ya fara magana besan ma a fllin yake yi ba.  “Aisha My heart is filled with instantjoy, you give me everlasting warmth. Aisha your eye’s, your nose, your pretty cheeks your mouth, your chin, the whole of you all are sweet and so you are. Please Aisha ki bini wallahi babu abinda zan miki kinji na rantse.”  Kallonsa kawai lNdo tayi sam duk ta kasa gane abinda yake cewa hasalima dabarbarta ta yayi kwakwalwarta ta fara hasashe kafin tace.  “Dare nayi malam Sadeeq kaje ka kwanta nima kwanciya zanyi na gaji.” “Toh zaki bini mu tafi din..?!”  “A’ah wallahi ban…