MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 29
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 29 “Aisha wannan kuma books din waye kike ta lalatawa haka.? Cikin rashin damuwa tace, “is my own.” “Ooh your own?!” “Yes.?” “Toh zane-zane kikeyi or what?!” “Home work nakeyi.” Tayi maganar tana sake karkada biron hannunta, Sadeeq ya zaro idanuwa yana rike da habarsa kafin ya matsa kusa da ita yanan kallon littafin da take yin rubutun yanajijiga kai ganin note din tamkar tafiyar tsutsa wani yayi kasa wani tsakiya wani sama ya zauna bakin gadon tare da kallon littattafan gurin ya gansu duk na turanci. Karo na farko daya fara zama kusa da ita duk da cewar ba kusa dajikinta ya zauna ba ya dan bada gap. ‘Daukar littafln kusa da ita yazo zai yi INdo tayi saurin janyewa ta boye karkashin cikinta tana faman harhade fuska dan bata son ya kushe mata rubutunta, ya tabe baki tare da daga kafad’a yana cewa. “Toh furnitures din dakin kike drawing dinsu ko me kike yi hakan?!” “A’a ba d’aya malam Sadeeq, makaranta nake zuwa kuma acan ake koya min wannan karatu.” Ooh which scho…