MIJIN YARINYA COMPLETE

MIJIN YARINYA COMPLETE
MIJIN YARINYA COMPLETE    Faty Afreen?: ??????       ????             ??                ? _*MIJIN YARINYA*_                 ?               ??          ????    ??????    Dedicated to******* بسم الله الرحمن الرحيم *TUKWICI*     _Wannan littafin tukwici ne gareki mahaifiyata..innasanki sosai Allah ya qara miki tsawanrai mai albarka..?_ *GARGADI*    _Bayarda kowa ta juya min littafina ba kuma kar asamin a document plxxx..Dan hk dikka me bukatar nvl din daga farko koda nayi nisa ze iyamin mgn tnx_ *01* ??Zaune mumy take a palo Irfan yayi sallama ya shigo palon fuskarsa cike da fara’a..haka zalika mumy ma dake zaune ta amsa tana murmushi..     Irfan(Abdulrahman kabir) saurayine fari daidai kuma kyakyawa meji da kansa.. Mahaifansa dikka fulani ne Dan hk dikkansu daga shi har kanwar tasa kyawawane…    Zama yayi kusa da ita tare da fuzar da iskan dake bakinsa yana fadin   “Am so tired mum”     Murmushi tayi tana   “Nace kayi aure kaqi ai by kafiso kayita zama hk ynxu hk ita khaleesat din tayi auren ta ma ta manta …