ABDUL-MALEEK BOOK1 CHAPTER 1

Kowa ka kalla yana harkokinsa acikin makarantar, wasu karatu sukeyi wasu kuwa hira da samarinsu ko k'awaye.
ABDUL-MALEEK BOOK1 CHAPTER 1
Copied By YAYA HAYAT          (admin     Hayat hausa novels Hausa novels and fashion Cool novel, makeup and kitchen1⃣ Cool novel, makeup and kitchen2⃣                    AND  Cool novel, makeup and kitchen3⃣)        WHATSAPP NO:    +2349030159301 👩🏻‍💻. ❣ *_ABDUL-MALEEK_*❣      _{Bobo}_ _story & editin_    *_aunty Bilyn Abdul_* _Written_ *_Marak'isiyya_* _hak'in mallaka_  *_Aunty bilyn Abdul_* *_Bismillahirrah manirrahim._* *_gareku Readers._*         _assalamu alaikum, da farkodai nasan zakuyi mamaki, auntyna, bilyn Abdul itace tayi tallan buk d'in nan ABDUL-MALEEK, daga baya kuma sai tafasa rubutawa saboda wani aiki data zomata._     _to nikam nakaranta buk d'in danta rubutashi tuni a littafi yana ajiyene, littafin yayimin dad'i Dan haka nanemi izini tabarni na rubutamuku._    _nidai Marak'isiyya ba writer bace, wlhy koza'a kasheni bana iya rubuta page d'aya na novel, to amma yanzu zanyi muku copy insha ALLAH, ina fata zaku kasance dani kamar aunty bilyn Abdul, Dan…