"Zaune suke acikin wani tanganemen parlor dukkan sun kewaye kujerin dake zagaye da dining tebble. Mutum kusan 6 de akai dattijuwa wadda bazata wuce sh
ME & MY LION HAUSA NOVEL
*🌹🦁🌹ME & MY LION🌹*🦁🌹 🫣 Writer by Autar Alheri ✍️ Oh'oh'ohhhh 🤭🤭🤭 Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain ɗinsu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤️🫂 na haƙiƙa 💯 بسم الله الرحمن الرحيم Book one Chapter 1 & 2 "Zaune suke acikin wani tanganemen parlor dukkan sun kewaye kujerin dake zagaye da dining tebble. Mutum kusan 6 de akai dattijuwa wadda bazata wuce shekaru 57 ba a duniya se megidanta dakuma yaransu duka maza su huɗu, kyawawa dasu tamkar ƴaƴan Larabawa Masha Allah ...Abinci sukeci hankali kwance bawanda ke wani ƙwaƙwaran motsi acikinsu. Kallon matar tayi akarona ba adadi kafin ta sake murmushi cikin soyayyar yaran nata tace "fawan wai duk wannan shiru shirun na minene abu kamar masu zaman makoki? Kodan son nagarine duk kuke wannan abin? Kafin fawan yabata amsa, Sena gafenshi yayi saurin cewa"yo ba dole mutum Yakama kanshi ba mami, idan kuma bahakan ba yasha horon s…