WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 1 BY EL'LADAN

WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 1 BY EL'LADAN
WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 1 BY EL’LADAN Www.bankinhausanovels.com.ng  Barister zahra ilyasu bala kafur yar asalin jahar katsina ce wacce akafi sani da nurul in tafe take cikin sabuwar motarta qirar hummer jeep tafe take sannu a hankali kasancewar bajin dadin garin take ba. Qira,ar abdurrahman sudes ce ke tashi a. Cikin motar sannu a hankali ta shgo cikin wata yar kyakkyawar anguwa inda wasu danqara danqaran gidaje sukai mata qawanya Adaidai wani wawakeken gate taja ta tsaya horn daya tayi saiga sojojin dake gadin gidan sun taso a hanzarce suna kokawar bude gate din tadan sauke gilashin motar a hankali a lokacin da take kunna kan motar ciki Sannu da zuwa hajia barka da dawowa hannu kawai ta iya daga musu. Ta shge gdan qatuwar runfar da aka qawata domin aje motoci ta nufa. Tun daga nesa ta hango motar mai gdan nata wanda ya tabbatar mata da ya dawo ta faka motar tata inda ta fito jiki a mace ta bude bayan motar inda ta janyo qatuwar kot dinta ta lauyoyi ta sagala sannan ta qara janyo trabling bag dinta mai da…