ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 18 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 18 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 18 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya karatuna ki tafar min da su gida, idan na dawo don ba gida za ni yanzu ba zan zo na karba, ba kuma na son ki yi min gardama duk abin da zan ce miki a cikin makaranta zai zamo UMARNI ne a gurinki. OK, malam babu matsala zan bi UMARNInka a makaranta a gida ma zan bi umarnin ka na matsayin yaya duk zan yi matukar ba za ka shiga rayuwata ba, amma idan abin ya yi min yawa zan iya sanar da Abba Aminu, domin shi ne kadai zai iya ba ka UMARNI bani ba, ba ni key din.” Ta sa hannu ta karbi key din da yake ta hangi motar yana kusa da ita. Mamaki ne ya kama shi ya saki baki yana kallonta yadda take yin abu cikin kwarin gwiwa, murmushi ya yi ya ce, ‘Yarinya za ki yi laushi ne in dai ni ne Ta je ta dauko ta dawo ta mika masa key din ta ce, ‘Happy. “Ta wani tsare shi da idanunta masu sa shi rikicewa. Girgiza kai ya yi ya ce, “Ko kadan UMARNI ne fa mai zai sa na yi murna dole ya zamo miki kiyi ne. O.K, ka huta l…