RAINON Y'AN HUD'U CHAPTER 3 BY Khadijat M Abdullahi
RAINON Y'AN HUD'U CHAPTER 3 BY Khadijat M Abdullahi RAINON Y’AN HUD’U CHAPTER 3 BY Khadijat M Abdullahi Www.bankinhausanovels.com.ng _____________Umar ne ya shigo hannunsa niki _niki da kaya, Goggo Na washe baki ta ce” A’a Ummaru har an fara yin hidimar, Ai ban sani ba ,da mun tafi tare ” Umar na dariya ya ce” Haba Goggo, ai yanzu na manyanta ,tunda na zama Baba, Abba dai bai ce Komi ba, Momy kam dariya tayi ta ce” Goggo!!! Goggo na murmushi ta kalli Hanne ta ce” Mi kike so nayi, kamar y’an Hud’u ? Momy na dariyar mugunta ta ce” Goggo Dama zan fada maki ne, mu zamu koma dani da Abbansu, gobe Insha Allah Sai mu dawo, tunda dare ya fara yi “ Goggo bata yi musu ba, saboda nama da taga an siyo min “Nan dai Momy suka koma ita da Abba, aka bar Aunty Bilki… Zama Goggo tayi tana tande baki ,ta ce” Uwar y’an Hud’u, ya jikin ? Banza nayi da ita, na fara cin nama, ina satar kallon Goggo, Jarirai kam Sai kuka suke tsallarawa, Umar ne ya ce” Sahibata in kingama, ki basu abincinsu ?. Kukan shagwa6a Na fara yi na ce” Haba Habibi, taya zan…