MALIKA MALIK CHAPTER 10 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 10 BY JANAFTY
MALIKA MALIK CHAPTER 10  BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng  ————————“Har Weeked din tazagayo Saleem bai sakarma Malika ba,Kullum Fuskarshi ba Fara”a,Karatunta kadai yake kokarin yimata shima ba cikin dadin rai ba,kamar yadda ya saba ba,Shiyasa duk karatun ya Fita akanta,Damuwa tayi mata yawa kuma bata da wanda zata Fadamawa,sai Allah shi kadai take kaima kukanta dayayi mata mganin Abunda ke damunta. Daga wannan Fushin rashin dalilin da Saleem ya hauta dashi Ta fahimci ta fada tarkon sonshi mai tsanani,Domin ta azabtu sosai,ashe koda baya mata mgana sosai,Fuskarshi dayake sakar mata ma kadai Tana sata nishadi,ammh da zarar ya bata rai Shikenan itama zata Shiga damuwa,balle wannan karon da Fushin nashi ya tsauri dayawa ne ta rasa ina zata saka kanta taji dadi…. Yau ta kama Lahadi ne,Tun safe ya Shirya cikin wata dakakkiyar Shadda Navy blue,mai maiko da yarari tana Falo tana gyarawa ya Fito daga dakinshi yana daura agogon hannunshi,da ganin yadda yake komai cikin hanzari zaka Fahimci sa…