ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 7 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 7 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 7 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  dan murmusa, sannan ta daga masa kai shi ma murmushin ya yi.  Www.bankinhausanovels.com.ng Sam daren yau ya nemi barci a idanunsa ya rasa ya rasa me yasa ya ji ya kasa fadawa Haana gaskiyarsa na cewa ya Jima da sanin Haaya tun a baya hakan da ya yi duk sai ya ji kamar ya jefa kansa cikin wani takunkumi. Me Haana za ta dauke shi idan ta gano cewa dama can sun san juna? Bai wani jefa kansa cikin wani dogon tunani ba, domin ya ajiye wa ransa cewa gobe ne zai je su ga juna kai tsaye da Haaya, yau ya kara sakawa ransa cewa har abada shi da samun Haana a matsayin matarsa Uwar ya yansa ya kuma sawa zuciyarsa cewa Haaya ita ce kaddararsa tunda ga yadda abinya faru a ranar ya yi kukan zahiri da na zuciya, domin kara sadadakar da cewa ya rasa Haana ne har abada cikin duniyarsa da rayuwarsa gaba daya. Yau kwanan Ya Abba uku da dawowa duk yadda Haana ta yi ta hada shi da Haaya abin ya faskara ta ki yarda ban da kuka babu abin…