ZUMA CHAPTER 14 BY SHATUUU ZUMA CHAPTER 14 BY SHATUUU Www.bankinhausanovels.com.ng Washegari, tunda mukai sallar asuba bamu koma ba Dan Abbah yace min da wuri zasu juya. Lubna tayi wanka bayan min idar da sallah ta shirya sannan ta zauna gefena tana cin noodles din da aka kawo Mata, ta dubeni tace+ ” Yaya Nanah se yaushe Zaki dawo kuma” Na danyi murmushi Ina shafa kanta nace ” Bazan Dade ba inshallah, I’m gonna miss you!” Se ta goge hawayen da ya ciko idanunta tace ” I’m imagining yadda zamu rayu a gidannan bakya nan. It’s a hell” Maganarta se ta karyar min da zuciya na kakaro murmushi nace ” Bazan Dade ba, Kinga Dole Zan dawo da wurwuri saboda shirye shirye, kuma lubna ba wannan ne Karo na farko Dana Yi tafiya ba” Ta shagwabe fuska tace ” Naga wancan we’re just some miles away, Amma wannan wajen 500km fa” Se na Mike na shiga bedroom din da muka kwana Ina murmushn lubna, Ummiey na zaune tana juye kayan da nazo dasu cikin space din data ware min a wardrobe, bamu samu munyi magana ba, I’m not sure idan tasan sunana ma, Ina…