ZUMA CHAPTER 13 BY SHATUUU

ZUMA CHAPTER 13 BY SHATUUU
ZUMA CHAPTER 13 BY SHATUUU Www.bankinhausanovels.com.ng  Na nufi wajen Daddy inata sakawa da kuncewa, Ina Kara weighing abinda na yanke, naje har kofar parlon se kuma na juya zuwa daki da sauri Ina girgiza kaina, is it a good decision I’m making? Ina Zama ummu tazo tace naje Daddy yana Kirana, hakan na Mike na fito zuwa parlon shi, gabana yana ta faduwa na wuce zuwa dakin nashi completely lost in thought. Yana tsaye yana gyara links din hannun shi, ya kalleni ya ganni kamar a birkice nake, yace ” Take it easy Mana, zauna” Zama nayi jikina har rawa yakeyi, ya lura se ya miko min ruwan cikin tumbler yace ” Nanah meye ne matsalarki, ni nace kiyi deciding kuma ko meye decision din ki Zan saka Miki albarka” Se naji na Dan nutsu, na gyara zaman nace ” Daddy Zan aura Abbah Prof”4 Na lumshe idanuna Ina adduar Allah yasa akan hanya nake, Allah yasa banyi zabin da zanyi da na sani ba. Wani murmushi Daddy ya sakar min yace ” Blessed you child! Ashe kina da hankali, Ina Miki fatan alkhairi a rayuwar ki,In…