ZUMA CHAPTER 11 BY SHATUUU

ZUMA CHAPTER 11 BY SHATUUU
ZUMA CHAPTER 11 BY SHATUUU Www.bankinhausanovels.com.ng  Bayan watanni hudu nayi nisa cikin service dina, duk yadda nake tunanin idan naje niger zan hadu da ko mutum daya wanda yasan mummy ban samu ba, babu wanda ya kara ce mini ina kama da wadda na sani, bayan na gama camping dina akai deploying dina zuwa jigawa anan general hospital na dutse akai posting dina. Permanent morning aka saka ni Monday to friday, kullum se mun hadu da Amina dake itama permanent morning take a Paediatric, duk wanda aiki ya sararawa zai tafi gurin dan uwan shi. A wannan kwanakin ko nace watanni na fahimci abubuwa da dama gaba daya na hakura da Aliyu na cire shi cikin zuciyata amma duk yadda nake kokarin saka Nasir a gurin abin ya faskara. Ranar wata Wednesday bayan mun tashi na fito na wuce ward din su Amina, ina zuwa na samu ta tashi se kawai na kirata a waya tace min tana male ward wajen Salem. Wucewa nayi male ward din bayan mun gaisa da attendant din sannan da staff din su na kwankwasa changing room din s…