ZAFAFA HUDU BY MOMIN HANEEF

ZAFAFA HUDU BY MOMIN HANEEF
ZAFAFA HUDU BY MOMIN HANEEF Www.bankinhausanovels.com.ng  AK’IDAR MASARAUTA  ****Airport kuwa fadawane acike da dogarawa suna staststaye,anajiran sauk’an Yarima d’an sarki. Sun juma awaken kafin jir ginsu yasauk’a mutane suka fara futowa can naga wani matashin saurayi yafuto kyakkyawa dashi kamar d’an India. Yana karasa sakkowa daga, matatta kalan benan fadawa suka isa kusa dashi suka dur gusa suna kwasan gaisuwa. D’an sarki jikan sarki gaba salamun baya salamun Sarkin gobe dayardan Allah. D’aga musu hannu kawai yakeyi yasa kai yawuce dasauri sukaje wajan wani jibgegiyar Mota,Suka bud’e masa yashiga yazauna suka rufe motan kowa yashiga mota suka fara tafiya duk Wanda yaga moto cinsu yasan Yarima fu’ad yashigo gari…. Wani katafaren Masarauta naga sunnufa tun kafin su’iso aka wangale,musu get d’in suka shiga damoto cinsu cikin Masarautar. Wani bafade ne yazo yabud’e mishi Mota yajima aciki kafin yafuto,  Nan danan bayi da dogarawan gidan sukazo suna gai suwa hannu kawai yake d’aga musu dan shi wa…