MALIKA MALIK CHAPTER 6 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 6 BY JANAFTY
MALIKA MALIK CHAPTER 6  BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng    “Da wannan bakin lbrin su Abbi suka koma ma su Ummi,wanda suma Abun yadakesu sosai,Abbi kuwa daki ya shige,ya kwanta yayi Shuru cike dadamuwa domin Tundaga wayewar gari zuwa yanzu baisan adadin mutanen da suka kirasa ba,suna tambayansa,game da al”marin ba,Toh mezaice musu banda eh,Domin bashi da ikon boyee Abunda ya Fito Fili,gabadaya kunyar Alhaji Abdulmalik da Duniya gabadaya ta kamashi,yarasa ina zai saka kanshi,saboda yana Tunanin koda zai kwana yana rantsuwan baisan gudurin Saleem akan Malika ba,wlh karyatashi za”ayi,Tunda da kafarshi ya taka yaje nema masa auren nan,ammh wlh ko alama baida sani game da mugun kudirin Saleem. Abunda yafimai Ciwo shine yadda Saleem ya ci mutumci Malika,kuma ya tozartata mafi munin Tozarci kamar wani dabba,wanda baije mkranta ba,ko wanda bai taba sanin Addinin ba,ai duk mai cin zarafin mace dan akuya ne,kuma duk mai Ramuwa kan mace tayimai Abu bai cika jarumi,macen da”aka halliceta da ha…