MALIKA MALIK CHAPTER 3 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 3 BY JANAFTY
MALIKA MALIK CHAPTER 3  BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng  “”Bai waiwayi Malika ba sai da tayi Shekara hudu aduniya,ammh duk bayan watan Duniya yana Turamata over 5k abankin madam dora domin hidimarta,shiko bashi wannan kasar bashi wannan duk domin yaga mafarkinsa ya tabbata,itako Malika tatashi hannun Kafurai ne,bata taba zaton tana da Sirkin kamshin musulunci ba. Madam Dora ita ta sanyata amkaranta,kuma mkrantan ma,na Turawa,shiyasa tun malika na yar karama dabi’unta da kuma hallayanta yakoma na Turawa,domin a iya wannan Shekarun batataba sallah ba,domin madam dora bata koyamata ba toh masulmace ita,balle ta koyar da ita,wanda yakamata yazauna ya koyar da ita neman Duniya ya Rufemai ido,banda zuwa coci da karatun,bibble bata koyamata komai,domin tayi alqawarin bazata bar Diyar Juliyat ta subuce mata ba, ko kafin mahaifinta ya karbeta ta riga da ta gama tusamata duk wani akidansu. Shiko Abdulmalik duk wani soyayyah da tanadi wa malika yake yinshi domin yana matsanancin sonta da kuma…