MALIKA MALIK CHAPTER 2 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 2 BY JANAFTY
MALIKA MALIK CHAPTER 2 BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng  KANO* _MALLAM AMINU INTERNATIONAL AIRPORT KANO_ “””Jirgin karfe 12:00pm shine ya sauke mutanen daya dauko daga birin London Acikin jerin mutane na 8 masu Fitowa *MALIKA* tana daya daga ciki bayanta kuma Amintattun Excorts dinta ne joy and peter,sanye cikin bakaken court kowanne ya toshe bakar Fuskarsa da wani makeken bakin gilas,Joy shike rike da Brief case dinta,wanda manyan bayanai game da document na kamfafonin mahaifinta ke ciki,ma”ana kowani Kundin bayanai,Shiko peter dama kullum dan Rike jaka ne da wayoyi dama aikinsa kenan. Yau din ma tana sanye ne cikin shigarta,buh na yau Suit tasaka na mata riga da sikat,Ash and white,wanda sikat din,da kadan ya wucemata gwiwa,Fararen kafafunta kal,duk suna waje bayan ta kawata kafarta da wani Ash din cover,wanda yake da dan Dudu,Yau anci sa”a bayan ta dane gashinta atsakiyar kanta ta Makaleshi da band,tasaki jelan ta baya,sai ta dora wani ash din vail,ta yaneshi daga tsakiyar kan,Fus…