ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 2 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 2 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 2 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng dama da girma komai sai a hankali. Alh. Jafar ya ce, Hajiya kafar dai taki da dai sauki ko dole ne kina sake ganin wanı kwararren likitan tunda kin ki yarda a fita da ke. Www.bankinhausanovels.com.ng Kayya Jataru wane fita kuma shekara nawa za mu kara nan gaba, kafa dai Alhamdulillah, ba kamar da ba yanzu ana samun afuwa sosai domin babu abin da ‘yan uwanka ba sa yi a kai, kai dai kawai ka bar maganar da aka ce abu ya fara haduwa da girma sai dai kawai addu’a da kuma hakuri, amma dai yanzu akwai afuwa sOsai. “To Allah ya kara sawwakewa. “Ameen. Hajiya Babba da Mama Bara suka fada a tare. Hira mai dadi suka shiga yi zuwa can kuma Mama Bara ta canza musu ita da maka su kan Zaman da ta zo domin shi. Ta ce, Alhaji ni kuwa da na so mu yi wata magana da kai to amma gwara na barka ka dan nutsu zuwa kwana biyu kan sannan ka gama hutawa sai mu yi ta kafin nima na koma koda yake ni din ma zan dan yi sati a nan kafin na koma gwara dai …