ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 4 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 4 CHAPTER 1 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Cikin murna su ka rufa mata baya, su na fitowa ba su tsaya ba sai waje, jerin motoci ne da aka je tararsu, murna da doki suka cika zuciyar Haana, yadda duk zuri ar su ka fito kowa fuskarsa dauke da annurin ganin ZUwansu. Cikin zuciyarta ta ce, Allah na gode maka da wannan tarin farin cikin da ban taba tunaninsa a rayuwata ba, wai yau ZURI’A DAYA ta hadu guri guda, kowa na farin ciki da juna.  Www.bankinhausanovels.com.ng Ba tayi aune ba taji tunanin Malam M.J ya zo mata na sakon da ya tura mata. Ina mai i maki fatan alheri a dukkan al’amuran rayuwarki, sai dai na ji haushi da na tafi ba tare da na hadaki da zuri arku da ku da kika rasa ba, amma insha Ailahu Allah zai kawo maki wani cikin rayuwarki wanda zai taimaka miki don Cikar burinki. Mun hadu a littafi na hudu, Wasu tarin hawaye ne suka zo mata cikin idanunta nan take ta yi kokarin tare su. Cikin ranta ta ce, Malam M.J na gode da addu’arka gare ni yau ga shi ta…