ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 5 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 5 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 5 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Cikin damuwa ta ce. “Zahra ba na son na yaudari kaina, ai kin ji abin da ya ce?. Allah ya kawo min wani cikin rayuwata da zai taimaka min”,  Www.bankinhausanovels.com.ng Dariya Zahra ta yi ta ce “Ai taimako ya ce zai yi, ba wai zai so ki ba ya ke nufi. Addu’a kadai za mu yi, don ba mu san abin da Allah ya shirya nan gaba ba”. Rauda ta ce “Haka ne Zahra. duk na fada mata wannan. Shi ma wata Kila ya na can ya ma fi ta shiga damuwa, amma ga ta ita za ta janyowa kanta damuwa. Idan da bakya cikin ransa da ba abin da zai sa ya tuno ki har ya turo miki da saKo ya nuna miki cewa kina ransa”. Haka suka dage sai da suka kwantar mata da hankali kan abin da ya faru da ita. Dole ta saki ranta ba don ta so ba. Kusan duk kwanan duniya sai Haana ta kira wayar Malam M.J, amma a kashe. Haka za taci kukanta ta share hawaye. Ta na cikin wannan halin kuma Sameer ya takura mata da yawan shisshigi, sai dai kuma bai fito…