ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 18 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 18 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 18 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Eh mana. Rauda ta mayar mata cikin fadada murmushin fuskarta. Gaba daya suka sanya dariya. Ya Abba ne ya ce To ni bari na wuce tunda na ga mai Ciwon ta fara jin sauki. Www.bankinhausanovels.com.ng Nan Haana ta ce. “Kai Ya Abba, ya za ka tafi, ai da ka tsaya mun yi hirar da kai don sai ta fi dadi ma Kar ki damu, ina da aiki ne, ba don haka ba sai na zauna mu yi ta hira har sai kun ce da ni ya 1sa haka na tashi na kara gaba Sai ta yi dariya ta ce. “Shikenan Ya Abba sai ka dawo Ta mai daga masa hannu alamar bye bye. Sauri ya yi ya bar dakin. Don shi kadai ya san abin da yake ji a zuciyarsa. Haka ya dinga jin wata irin damuwa tare da wani irin shauki na so da kaunarta da ya Ji suna ratsa masa zuciya. Ya dinga jin duniyar na yi masa yawo, Haka ya dinga jin kamar ya rasa komai da kowa ne a duniyar tasa. Tabbas rashin Haana a cikin rayuwarsa ba Karamin gibi aka yiwa rayuwarsa ba, dole haka zai hakura ya barta ta auri Sam…