ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 16 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 16 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 16 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya murmushi ta ce,Ya Sameer ya gida? Bai amsa mata ba ya shiga kura mata idanu ganin irin kallon da yake mata yasa ta yi kasa da idanunta don ba za ta iya jurewa ba. Rauda me yasa ki kuka? Ni ba kuka na yi ba. To me nake gani a idanun ki? Idona ke min ciwo. “Ban yarda ba.” Me yasa ba za ka yarda ba? Saboda ba gaskiya ki ka fada min ba.'” Ya a kai ka san ba gaskiya na fada maka ba tare ka ke da ni ko yaya? Rauda nine na saki kuka a kaina ki ka yi kuka, Dam! Ta ji gaban ta ya fadi ta yis saurin cire kanta ta dube shi ta y1 ta kasa cewa komai zuwa can ta ce, “A kan me zan yi kuka domin ka?” Kwarai kuwa domn n1 wannan hawayen ke fita saboda ki na sona. Kallonsa ta yi Cikin jajayen idanunta da suka rune da hawaye ta ce,Son ka fa ka ce waya fada maka haka? Eh to ina Son ka a matsayin ka dan uwana na jini mana. Ba gaskiya ba ne bayan wannan son akwai wani a Cikin zuCiyarki,. “Please Ya Sameer ka bar ni na tafi abu na bana son…