ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 12 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Why!! Why!!! Haana me yasa za ki kirkiri matsala ki dorawa kan ki bayan kuma ba ki da mafita a kan ta bayan hakuri? Www.bankinhausanovels.com.ng Haana da na san dawowa ta Niger1a ba za ta saki faran ciki ba ya mantar da ke dukkan wata damuwarki wallahi da ban dawo ba, ko kadan bana Son ganin damuwarkI bare tashin hankali, amma rana daidai ne da ba zan dinga ganin damuwar nan a fuskarki ba.Kin san na fara tsanar M.J domin duk shi ne ya janyO wannan damuwar 1dan har ba za ki dinga yi min magana ba zan yi fushi da ke zan kuma daina nuna damuwa ta a kan dukkan wani al,amarin ki. Da sauri ta goge hawayen da ke zuba a fuskarta ta ce.Ya Abba don Allah ka yi hakuri na yi maka alkawarin daina shiga damuwa zan yi dukkan abin da ka ke so, amma ina son ka taya ni da addu’a abin da zai zamo mini alheri. Sannan ina son ka ba ni labarin yadda kuke da Haaya ko zan ji dalilin da yasa ba ka son ta. Bai tsaya bata lokaci ba ya ba t…