ZUMA CHAPTER 5 BY SHATUUU

ZUMA CHAPTER 5 BY SHATUUU
ZUMA CHAPTER 5 BY SHATUUU Www.bankinhausanovels.com.ng  Nanah na manta na fada miki ya kamata ki fadawa Aliyu ke wacece, ya yanayin gidan ku yake saboda bana son a kara maimaita case din Mariya, Mariya zata iya hakura amma ke dinnan a yadda kike son Aliyu dinnan bana tunanin zaki iya tawakkali.”+ Kaina na shiga gyada ma Anty Sumayya nace “Nima Nayi tunanin haka Anty amma ni na rasa ya zan fada masa tunda shi ya dauka I’ve lost my mom” “Then se ki kirashi kiyi masa bayani saboda gwara a bakinki akan a bakin wani, kinsan yadda muke a idon kowa a unguwar nan, wama yasan me aka fadawa Zunnun din Mariya? Allah kadai ya sani so gwara ki fada masa, gwara duk abinda zakuyi should be based on gaskiya” “To Anty right away zan kira shi idan na koma school na fada masa” Kanta ta gyada tace “Allah ya tabbatar da alkhairi, also ki tambaye shi inda yake da unguwar auren shi da kuma unguwar shi, Abban Arfaat tun ranar yake cemin na fada miki saboda ayi bincike kowa yasan we’re in a safer place” Nanma kaina na…