Y'AR MAULAH CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY Y’AR MAULAH CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng Tun da ta tun kari, Office din takejin Kirjin ta na bugawa,wanda itah kanta Sectary nashi,a tsorace take dashi”. Amma a haka tasa hannu hadi dayin knocking a jikin Kofan”. Sai da suka kusa minti Sha biyar a tsaye,sannan sukaji Muryan sa yana masu Umarnin su shigo daga ciki”. Jiki a salube suka shiga,sectaryn nashi a gaba. Safiyyatu na Bin ta a baya!!. Ko Umarnin Zama bai basu ba,wanda Itakam Safiyyatu sabd tsaban kauyanci bin wurin take da kallo,tana tunanin Abubuwa da Yawa a xuciyarta”. Sai asannan ya dago hadi da xiba mawa Sectary nashi shnyayyun idanuwan shi”. Wanda yasata saurin kasa da kanta tana Fadin Good morning sir”. Bai bata amsa ba ya juya ga Safiyyatu da sai a yanxu ta dawo hanyaccinta”. Hada ido sukayi wanda sai da takara fito da dakwa²n Idon ta waje…Shima din ita yake kallo,don komai ya dawo masa yanxu.itace yarinyar Da kan ya taho nan Ya kusakadewa”. Ya mutsa baki yayi kan ya kauda kai yana zaman jiran Ji…