WALIJAAM CHAPTER 9 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 9 BY MAMAN TEDDY
WALIJAAM CHAPTER 9 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng  _Daga wannan shafin free page yak’are mai bukatar cigaban wannan labarin zai iya biyan kudin sa ta wannan number….08081202932…Vip payment 500…normal payment 200…Special payment 1k. Zaku iya turo da katin MTN ko ta wannan Account din Hashim Farida Stanbic Bank 0028799846… Yan nijer zaku iya tura 500f airtel sai ku tuntubi wannan number +22797780373_ _Don Allah kar wasun ku su jira fitowar na sata ,babu abu mai muni da yakai  cin hakkin mutum ,wannan Hakki na ne dana 6ata shi tsawon lokaci don kawai na isar da sakon da nakeso… akan wannan dan kud’a d’en bai kamata ku karanta shi a bulus ba Don nasan dai 200 babu wacce zata ce batafi karfin shi ba indai kina media… kar ki ci Hakkin wani wlh masiba ne cin hakkin da banaka ba mu kiyaye don Allah…_ _________________________ “Bin shi da kallo kurum Zabeena ta tsaya tana yi kamin ta koma ta ajiye jakar nata…tana zama gyefen gadon hadi da karkade kafarta don tagama har zuka da lamarin …