WALIJAAM CHAPTER 6 BY MAMAN TEDDY WALIJAAM CHAPTER 6 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng Domun samun damar magana da marubuciyar kai tsaye kiyi clicking wannan link…? https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 *SADAUKARWA GA FULANI?* *Alheri writer’s asso?.* _________________________ _Littafin Walijam na kudi ne Normal grp #200 ,Vip grp #500 ,while spc grp 1k ? .yan niger ku kudin ku 500f ne katin airtel ta wannnan number zaku tura +22797780373 _ _________________________ “Dago ido Ummie tayi tana kallon Diyana wacce har a lokacin idon ta na saman fuskar Ummie . Murmushi Ummie ta yi mata kamin ta bata amsa da shikenan Diya allah ya kaimu lokacin ,idan kin tafi ki tabbatar kin kula mun da kanki sosai kinji Diyaa?. Ummi tayi mgnan tana mai kara ware idon ta akan fuskan Diyana da take fidda murmushin farin ciki da godiya ga Allah da a wannan karon Ummien nata ta amince da tayi tafiyan “. Inshaallh ummi xan kula sosai . Cewan Diyaa tana mikewa daga tsaye . Tom mashaallh abunda Ummie ta ce kenan tana cigaba da perating laptop din dake…