WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY
WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY  Www.bankinhausanovels.com.ng  *?WALIJAAM?*          _Free page_ *Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani?* _*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din ?*_ https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 *Alheri writers asso.?* ______________________ “Ba tare da Shattu tayi wani dogon tunani ba ta cigaba da tafiyar ta wanda a dan kankanin lomaci ta isa rugar Surbajo . A wannan lokaci jaririyar ta tsagaita da kukan ta koma tayi luff kaman ba ita ce ke tsala wannan ihun ba ,saboda irin dumin bayan da taji na shattu yasa ta tajita kaman a cikin mahaifiyar ta take bata fito duniyar ba . Shattu! Shattu!! Shattu!!! Ji tayi an kira suunan ta har kusan sau uku ,sam shattun bata juyowa ba ,kuma bata tsaya ta dakata da tafiyar nata ba . Tafiyan kawai take jikin ts duk a raunace ,tom me ma xatace mawa Abba da umman nata ne? Wannan shi yafi tsaya mata a kahon zuciya . Kuma tabbas tayi ma kanta alkawarin boye Asalib komai ,da…