WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY
WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng  *_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din ?_* https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 _FREE page na dab da karewa ,Ki tausaya ma yar mutan mallawa kar ki fitarmun da littafi idan kin siya ,kema kar ki karantamun idan ba biya kikayi ba don Allah._ *_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANI?_* *Alheri writers asso.?* _________________________ ” Shatu ne ta kai hannun ta tana shafan inda jinin ke zuba mawa yarinyar ,wanda bata lura dashi ba sai a wannan lokacin hannun ta tasa tana shafa inda jinin ke fita duk da bada yawa ne yakefita ba ,amma hankalin ta ya tashi matuka. Bata ankare da shigowar mareeya ba sai maganan ta da taji tana xama gyefen ta  kamin tace ” Shatu kiyi hakuri komai mai wucewa ne a rayuwa kum…wani wucewa ai wannan abun da ta jawo mawa kanta baxai ta6a bille mata ko ya haifa mata da mai ido ba ,kuma tayaya zai wuce mareeya? Ai sai kin fada mana inda kika dauko wannan diya sannan…Cewan Oumman shatu da sh…