UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 16 BY SHATU

UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 16 BY SHATU
UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 16 BY SHATU To meye matsalar ki da abinda ta Haifa, you can’t just be angry saboda ta haihu. Kema haihuwar nan ai kin uita ko?”+ Farida ta fada ma Kubra Bayan zuwa da tayi ta sameta ba yadda take, fadila tayi tsaki tace ” Namiji fa ta Haifa!..” ” Se meye Dan ta haifi namiji, Yaya gaba daya daya suke, me albarka kawai kake nema, maza nawa ake Haifa Suka kasa jin Kan iyayensu? Se Mata din. Allah Yaya kada ki bari haka ya shiga kanki, meye a haihuwar namijin me” Ita dai Kubra kuka kawai takeyi, ba haihuwar namijin kadai ke Bata Mata Rai ba, a’a fact that Yan uwanshi idan ta haihu wasu se suyi kwana biyu Basu zo ba Amma Ina haihuwa dukka sun tattaro sunzo a ranar a Kuma nan Suka wuni, Mama Bata taba zuwa Dan ta haihu ba sede su bita Kano da babyn Amma karewa sati daya zuwa haihuwata tazo. Tunda na dawo a asibiti da tazo ta gaida mu Bata ma dauki babyn ba seda Adda Nanah tace Mata Bata dauka babyn ba sannan ta dawo ta dauka. Dangin miji suna canjawa tabbas, Amma kada …