UMM ADIYYAH CHAPTER 64 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 64 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng kwakwalwarsa take fada masa kenan, amma idan ya yi haka, ya bata goma ne, daya ba ta gyaru ba, tabbas yaran suna da fasaha, sai dai rashin samun kula mai kyau da kuma saurinsu na son su yi kudi ta ko wane hali, ya sa sun zama yan Www.bankinhausanovels.com.ng yahoo yahoo. “Banda hustling’ me ka ke sha Fa’iz?” Zaid ya jefawa Fa’iz wannan tambayar., yana Kare masa kallo. *** ***** BABI NA ARBAIN “Wallahi Yaya, banda sigari ban taba shan ko- mai ba. Shi ma sau biyu kawai na taba sha. Maami za ta tsine min idan ta ji abinda na yi, don Allah kar ka fada mata.” Fa’iz kam kuka yake yi wee-wee. Yanzu abu na gaba, ya dace ina dakin taro mintuna goma da suka shige. Ina tattaunawa da ma’assasa (N-Bit Links). Abinda na ke so da ku, shi ne za mu shiga da ku wurin taron, za ku maimaita abinda ku ka fada min yanzu, za kuma ku nemi gafara da kuma yarjejeniya. Zan kira lauyanmu mu tattauna, kafin nan ku je nan Reception ku jirani.” Yaya Zaid, za su sa a dau…