TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 8 BY AUFANA TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 8 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng Dik wani lungu da sak’o na k’asar kebbi ba’inda ba’asaka matakan tsaro ba, hanyoyin shiga da fice filayen jirgi tashoshi dakuma hanyoyi ba’inda ba’asaka tsaroba ko’ina police ne da sojoji,, bincike ake sosai ko’ina da ko’ina ba kama hanun yaro domin kamo momy da mubina,,,,”…. + Zaune suke suna firan irin k’ok’arinda Rayyan yai, acikin zuciyoyinsu kuwa farinciki ne fall yanzu abu d’aya suke jira shine kotu ta wanke MUFIDA daga zarginda ake mata koma ba’akamo su momy ba tinda dai antabbatar ba’itace ta aikataba to Alhmdllh,,,…. Cikin ikon Allah ana tsaka da bincike sai aka kira D.I.G daga office d’in masu tsaro na filin jirgin Ahmadu Bello International Airport wa’enda ake nema suna daya daga cikin basinjojin jirginda zai d’aga 2pm, nantake aka k’ara tsaro acikin filin jirgin lungu da sak’onsa,,,… Cikin nasara kuwa Allah yasa akaga momy da mubina da mustapha zaune acikin office din d’aya daga cikin ma’aikatan wajen nan akamas…